Tsohon Shugaban Majalisar Dattawa ta 9, Sanata Ahmad Lawan, ya kai ziyarar ban girma ga tsohon Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura, Jihar Katsina. Sanarwar da mai ba shi shawara kan harkokin yada labarai, Dr. Ezrel Tabiowo, ya fitar wa manema labarai ta bayyana cewa Sanata Lawan ya nuna godiya bisa kyakkyawar […]

Sanata Ahmad Lawan ya kai ziyarar ban girma ga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari