Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party a zaben 2023, Peter Obi, ya bukaci gwamnatin tarayya da tabaiwa fursunoni a gidajen gyaran hali damar koyan sana’o’i. Peter Obi yana mai cewa wannan mataki zai taimaka wa rayuwarsu da kuma ba da gudunmawa mai kyau ga ci gaban al’umma. Ya bayyana hakan ne a cikin […]
Obi ya yi kira ga gwamnatin tarayya ta rika koyar da fursunoni sana’o’i a gidajen gyaran hali