Hukumar Jin Dadin Alhazai ta kasa (NAHCON) ta sanar da nadin Alidu Shutti a matsayin Mukaddashin Sakataren hukumar. Wannan sanarwa ta fito ne daga hukumar inda ta bayyana cewa nadin ya biyo bayan ritayar Dr. Abdullahi Rabi’u Kontagora a matsayin Sakataren hukumar a ranar 6 ga Disamba, 2024. Sanarwar ta kara da cewa, shugaban NAHCON, […]
NAHCON ta nada Alidu Shutti a matsayin Mukaddashin Sakataren hukumar