Kamfanonin sadarwa a Najeriya na iya samun izinin ƙara farashin kira, saƙonni da data a ƙarshen kwata na farko na shekarar 2025, a cewar wani babban jami’in ɗaya daga cikin manyan kamfanonin sadarwa na ƙasar. Babban jami’in, wanda ya nemi a sakaya sunansa, ya bayyana cewa Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) tana duba yiwuwar bai […]

Kamfanonin sadarwa zasu iya kara farashin kira da data a 2025