‘Yan bindiga sun kwace motar makera mai dauke da kayan abinci, ruwan sha, da kuma sauran kayayyaki a kauyen Akoti da ke cikin karamar hukumar Kagarko a Jihar Kaduna. Lamarin ya faru ne a cikin awanni 48 bayan wata ƙungiyan ƴan bindiga ta kwace kayan abinci da kayan sha daga wani mutum da ke tuka […]