Gwamnatin Tarayya ta shirya kashe naira biliyan 100 domin gudanar da shirin ciyar da dalibai a makarantu (NHGSFP) a shekarar 2025. Bincike kan kasafin kudin 2025 ya nuna cewa shirin yana karkashin Service Wide Vote (SVW) kuma an sanya shi a ma’aikatar kasafi da tsare-tsaren tattalin arziki. A baya, an dakatar da shirin a ranar […]

Gwamnatin tarayya za ta kashe Naira Biliyan 100 kan ciyar da dalibai a Makarantu