Majalisar karamar hukumar Garun Mallam a jihar Kano ta bai wa mazauna kasuwar Kwanar Gafan wa’adin kwanaki bakwai su tattara kayansu su bar kasuwar nan da ranar 1 ga watan Janairu, 2025. Wannan umarni ya fito ne daga shugaban karamar hukumar, Barrister Aminu Salisu Kadawa, a yayin kaddamar da shirin sake farfado da tattalin arzikin […]
Karamar hukumar Garun Malam zata sauyawa kasuwar kwanar Gafan matsuguni