Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya amince da daukar ma’aikatan lafiya 424 da za a tura zuwa cibiyoyin kiwon lafiya daban-daban a fadin jihar. A cewar wata sanarwa da daraktan yada labarai, Malam Mamman Mohammed, ya fitar, Gwamna Buni ya amince da daukar ma’aikatan jinya da ungozoma 205 da suka kammala karatu daga kwalejin […]

Gwamnatin Yobe zata dauki sabbin ma’aikatan lafiya 424