Majalisar Dokokin Jihar Ondo ta amince da kasafin kudi na naira biliyan 698.66 domin shekarar kudade ta 2025, wanda ya karu da naira biliyan 43.43 daga asalin naira biliyan 655.23 da Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya gabatar. A sabon kasafin, naira biliyan 433.62, wanda ya kai kashi 62.06 cikin dari na jimillar kasafin, an ware domin […]
Majalisar dokokin jihar Ondo ta amince da kasafin kudin Biliyan 698.66 na 2025