Gwamnatin Kazakhstan ta sanar da cewa mutane 25 ne suka tsira daga hadarin jirgin sama mai dauke da fasinjoji 67 a yammacin kasar. A cikin wata sanarwa da Ma’aikatar Harkokin Gaggawa ta kasar ta fitar a ranar Laraba a shafin Telegram, ta ce: “A cewar bayanai na farko, akwai mutum 25 da suka tsira, daga […]