Uwargidan Shugaban Kasa, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana cewa Najeriya za ta fuskanci kwanciyar hankali da cigaba a shekarar 2025, tare da jan hankalin ‘yan kasa da su kasance masu kyakkyawan fata game da sabuwar shekara mai zuwa. A sakon ta na Kirsimeti ga ‘yan Najeriya, Sanata Tinubu ta gode wa ‘yan kasa bisa goyon […]
Uwargidan shugaban kasa, Oluremi Tinubu ta bukaci ‘Yan Najeriya su yiwa 2025 kyakkyawan fata