Gwamna Hyacinth Alia na Jihar Benue ya bayar da hutun Kirsimeti na makonni biyu ga ma’aikatan gwamnati a jihar. Hutun zai fara daga Talata, 24 ga Disamba, 2024, zuwa Litinin, 6 ga Janairu, 2025. Gwamnan ya bayyana hakan ne a cikin wata sanarwa da ya yi yayin jawabin Kirsimeti a fadar hwamnati da ke Makurdi. […]

Gwamna Alia ya bayar da hutun Kirsimeti na makonni biyu a Benue