Aƙalla mutane biyar ne akayi garkuwa da su a ranar Asabar a Obbo-Ayegunle, cikin ƙaramar hukumar Ekiti ta Jihar Kwara. An sace mutanen ne yayin da suke dawowa Odo-Owa daga wajen bikin aure da aka gudanar a garin Ope, cikin Jihar Kogi mai makwabtaka, da misalin ƙarfe 4 na yamma. Cikin waɗanda aka sace akwai […]

An yi garkuwa da shugaban mafarauta a Kwara