Rundunar ‘Yan Sandan kasar nan ta musanta zarge-zargen da kungiyar kare hakkin dan’adam ta Amnesty International ta yi a rahotonta, inda ta bayyana shi a matsayin ƙarya, ds yaudara, da kuma kokarin bata sunan rundunar. Rahoton, wanda aka wallafa a ranar 28 ga Nuwamba, 2024, ya zargi ‘yan sanda da kashe mutane ba bisa ka’ida […]

Rundunar yan sanda ta bukaci Amnesty ta nemi afuwarta