Gwamnatin Najeriya ta yi martani kan zargin da maƙwabciyarta, Nijar, ta yi cewa tana taimakawa wasu ƙasashe don kawo rudani a ƙasar. Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya ta bayyana zargin a matsayin “zance mara tushe” wanda ya kamata a yi watsi da shi. Ta ce wannan zargin ya haɗa da ikirarin cewa sojojin Faransa a Arewacin […]

Najeriya ta nesanta kanta da zarge-zargen Nijar