Rundunonin sojin Najeriya sun yi wa ɗaruruwan manyan hafsoshi ƙarin girma domin ƙarfafa ƙwazon aiki da inganta ayyukan tsaro a ƙasar. A wata sanarwa da rundunar sojin ƙasa ta wallafa a shafinta na X, ta bayyana cewa an yi wa hafsoshi 35 masu rike da muƙamin Birgediya Janar ƙarin girma zuwa matsayin Manjo Janar. Haka […]

Rundunar tsaro ta yi wa daruruwan manyan sojoji karin girma