Matatar Dangote ta kulla yarjejeniya da gidan mai na MRS don sayar da man fetur a kan N935 kowace lita a duk faɗin Najeriya. Wannan bayani ya fito ne daga wata sanarwa da Dangote Group ya wallafa a shafinsa na X. Sanarwar ta ce: “Domin tabbatar da cewa ragin farashin fetur ya kai ga talaka, […]

Matatar Dangote ta sake rage farashin fetur