Kungiyar tsofaffin ‘yan sandan Najeriya (NUP), reshen jihar Kano, ta yi barazanar fara yajin aikin cin abinci. Kungiyar ta ce za ta dauki matakin ne domin matsawa gwamnatin tarayya da hukumar kula da fanshon ‘yan sanda su biya su hakkokinsu. Sakataren kungiyar tsofaffin ‘yan sandan reshen jihar Kano, Kwamred SP Sa’idu Garba (rtd), ne ya […]
Kungiyar tsofaffin yan sanda ta yi barazanar yajin aikin cin abinci