Kwamishiniyar kirkire-kirkire a kasuwanci da fasaha ta Kaduna, Patience Fakai, ta ce fiye da kashi 70% na ayyukan gwamnati yanzu an sauya su zuwa tsarin zamani. Da take magana da manema labarai a ranar Talata, Fakai ta bayyana cewa jihar ta kaddamar da haɗaɗɗen tsarin gudanar da gwamnati a zamanance a matakin jiha da kananan […]

Fiye da 70% na ayyukan gwamnati a Kaduna sun zama na zamani, in ji kwamishina