Jamiāan hukumar Hisbah a jihar Sokoto sun kwace fiye da katan 200 na abubuwan da ake zargin barasa ne a babbar tashar mota ta jihar. Kwamandan Hisbah na jihar, Usman Jatau, ya sanar da hakan a lokacin da yake bayyana kayayyakin da aka kwace yayin taron da ya yi da manema labarai a ofishin hukumar […]