Majalisar Dattijai a ranar Laraba ta ayyana kujerar gwamna Monday Okpebholo wanda tsohon sanata ne a matsayin wadda babu kowa a kai. Majalisar ta kuma bukaci hukumar zabe ta kasa (INEC) da ta shirya zaben cike gurbin kujerarsa. Kujerar Okpebholo, wanda ya wakilci Yankin Sanatan Edo ta Tsakiya, ta zama babu kowa a kai bayan […]

Babu kowa a kujerar Sanatan Edo ta Tsakiya – Apkabio