Shugaba Bola Tinubu ya bayyana a ranar Laraba cewa bukatun da jin dadin ‘yan kasashen Mali, Burkina Faso, da Niger na ci gaba da kasancewa manyan batutuwan da shugabannin ECOWAS ke mayar da hankali a kai. A wajen taron da ya yi da Shugaban Jamus, Frank-Walter Steinmeier, a ziyarar da yake gabtarwa a fadar Shugaban […]