Gwamnatin Kano tace zata kara mayar da hankali wajen kyautata rayuwar malaman makarantun jihar musamman na firamare da sakandire domin samar da ingantaccen ilimi tun daga tushe. Shugaban hukumar ilimin bai daya ta jihar nan Yusuf Kabir ne ya bayyana hakan bayan ya kare kasafin kudin hukumar na shekarar 2025. Kabir yace a shekara mai […]
Gwamnatin Kano ta jaddada aniyarta na kyautata rayuwar Malamai