Dubban alummar dake aiki a masana’antar sarrafa robobi dake yankin unguwar Dakata a jihar Kano sun koka bisa yanda rashin wutar lantarki ke kawo nakasu ga sana’arsu. Inda suka zargin kanfanin rarraba wutar lantarki na Kano KEDCO da hana su wutar lantarkin da gangan. Ma’aikatan sun shafe kimanin watanni uku basa samun wadatacciyar wutar lantarki, […]
Masu kananan masana’antu a Kano sun koka bisa rashin wutar lantarki