Gwamnatin jihar Zamfara da kungiyar kwadago (NLC) sun sanya hannu a kan yarjejeniyar mafi karancin albashin N70,000. Gwamnatin karkashin gwamna Dauda Lawal ta ce sai a watan Maris, 2025 za ta fara biyan mafi karancin albashin, bayan an kammala tantance ma’aikata. A nata bangaren, kungiyar NLC reshen jihar Zamfara ta umarci ma’aikata da su jingine […]

Gwamnatin Zamfara za ta fara biyan mafi karancin albashi a 2025 – NLC