Majalisar wakilai ta bukaci shugaban kasa, Bola Tinubu ya umarci Ministan Kudi, Wale Edun ya saki dukkanin asusun kudaden shirin tallafawa alu’mma cikin sa’oi 72. Majalisar ta dauki wannan mataki ne a zamanta na yau Talata, 3 ga watan Nuwanban 2024. Amincewa da kudirin da mataimakin shugaban majalisar ya gabatar da goyon bayan yan majalisu […]
Majalisar wakilai ta bukaci gwamnati ta sakarwa hukumar ba da tallafi mara