Mutum 3 ne suka rasa ransu a Kano a ibtila’in gobara a cikin watan Nuwamba. Wata sanarwa da kakakin hukumar kashe gobara na Kano, Saminu Yusif Abdullahi ya fitar a yammacin Talata, ta ce wasu 3 kuma sun jikkata, yayin da aka yi nasarar kubutar da mutum 4. An kuma yi asarar dukiya ta Naira […]

Mutane 3 ne suka rasa ransu a ibtila’in gobara a Kano – Hukumar Kashe Gobara