Majalisar dattawa ta tabbatar da nadin Laftanal Janar Olufemi Oluyede a matsayin babban hafsan sojin kasa na Najeriya. Majalisar ta amince da nadin bayan an nazarci rahoton kwamitin da ke kula da harkokin sojojin kasa. A lokacin da aka nemi ra’ayin yan majalisa kan tabbatar da nadin, dukkaninsu sun amince da a kuri’ar murya.h Sugaban […]
Majalisa ta amince da nada Janar Oluyede a matsayin babban hafsan sojin Najeriya