Gwamnatin Kano ta ci tarar kasuwar farm center Naira dubu dari biyar biyo bayan samun su da laifin nuna halin ko in kula wajen tsaftace kasuwar. Babban sakataran ma’aikatar muhalli na Kano Alhaji Muhammad Yusuf Danduwa ne ya bayyana hakan jim kadan bayan kammala aikin tsaftar muhalli na yau asabar. Ya ce gwamnatin Kano ta […]

Gwamnatin Kano ta ci tarar ‘yan kasuwa N500,000