Gwamnati ta tabbatar da kudirin samar da kamfanin wutar lantarki mai zaman kansa a Kano. Tsohon shugaban kamfanin rarraba hasken Wutar lantarki mai zaman kansa a jihar nan, Dakta Qaddafi Sani Shehu ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai kan tsare – tsaren da gwamnatin Kano ta gudanar wajen ganin tashoshin sun fara aiki. […]