Kungiyar kare hakkin dan Adam ta Amnesty Internation ta yi tir da kalaman rundunar sojojin kasar nan bayan harin bam da ya kashe mutane da dama. Shugaban kungiyar na Najeriya, Isa Sanusi ya shaidawa Premier radio cewa bai dace a kashe mutane, sannan a dora masu alhakin hakan ba. Ya ce bai dace hukumomin tsaro […]

Amnesty ta nemi a binciki sojojin da su ka jefa bam Sakkwato