Jami’ar Bayero da ke Kano ta sanar da daga matsayin Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo zuwa Farfesa a fannin Hadith. Wannan na kunshe a wata sanarwa da jami’ar ta fitar a yammacin ranar Juma’a. Shafin Facebook na Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo ya tabbatar da wannan cigaba, inda mabiyansa suka yi ta taya shi murna […]

BUK ta daga matsayin Sheikh Sani Umar Rijiyar Lemo zuwa matakin Farfesa