Babban Limamin Masallacin Juma’a na Lekki, Lagos, Ridhwan Jamiu, ya yi kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya kasance mai rikon amana da adalci ga al’umma a koda yaushe. Shugaba Tinubu ya halarci sallar Juma’a a Masallacin Juma’a na Lekki tare da sauran masu ibada ranar Juma’a. Wannan sallar Juma’a ita ce fitowar Shugaban […]