Lauyan nan mai fafutukar kare hakkin dan Adam Femi Falana SAN ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta biya diyya ga iyalan wadanda suka rasa rayukansu a hatsarin da ya faru kwanan nan a sassan kasar. Mr. Falana ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a Akure, yayin wani shiri da Gwamnatin Jihar Ondo ta shirya […]
Falana SAN ya nemi diyyar mutanen da su ka rasu a turmutsitsi