Kungiyar Dimokuraɗiyyar Arewa (LND), wata ƙungiya mai kare dimokuraɗiyya a Arewacin Najeriya, ta bayyana rashin gamsuwa da martanin Gwamnatin Tarayya kan zargin da shugaban sojin Nijar ya yi wa Faransa, yana mai cewa tana da hannu wajen tallafa wa Boko Haram. A cikin wata sanarwa da aka fitar ranar Juma’a ta hannun mai magana da […]

LND ta ki amincewa da bayanin gwamnatin tarayya a kan zargin jamhuriyar Nijar