Fulani makiyaya a karamar hukumar Doguwa ta jihar Kano sun roki gwamnatin jiha da ta tallafa musu da abincin dabbobi domin su samu damar kara samar da madara a yankin. Shugaban makiyayan yankin (Ardo), Ahmadu Sulaiman, ya yi wannan roko ne yayin tattaunawa da ‘yan jarida a kasuwar shanu ta Falgore a ranar Jumma’a. Sulaiman […]

Makiyaya sun nemi daukin gwamnati a Kano