Kanana da matsakaitan yan kasuwar Abubakar Rimi dake sabon gari a jihar Kano na cigaba da mika koken su ga gwamnan kano akan rashin wajen zama domin gudanar da sana’oin su. Wasu daga cikin yan kasuwar sun alakanta matsalar da kwace musu guraben da tsohuwar gwamnati tayi. Shugaban kungiyar kanana da matsakaitan yan kasuwar Sabon […]

Yan kasuwar sabon gari dake Kano sun koka akan rashin guraben gudanar da kasuwanci