’Yan majalisar dokokin Koriya ta Kudu sun amince da tsige shugaban rikon kwarya na ƙasar, Han Duck-soo, a ranar Juma’a. Shugaban Majalisar Dokokin Ƙasa, Woo Won-shik, ne ya sanar da hakan a yayin wani taro. Ya ce mataimakin shugaban kasar ya taka rawa wajen tunkarar juyin mulki bayan da mai girma shugaban kasar ya ayyana […]

Ƴan majalisar Koriya ta Kudu sun tsige shugaban rikon kwaryar ƙasar