Kungiyar shugabannin kananan hukumomin ta kasa ALGON ta bayyana cewa kuɗaɗen da aka ware musu a kasafin kudin badi ba za su ishe su ko da biyan albashi mafi ƙaranci ba. Sakataren kungiyar na kasa Hamisu Anani ne ya bayyana hakan yayin zantawar sa da BBC,inda kuma ya ce har yanzu kananan hukumomin ba su […]
Kuɗin da aka ware mana ba za su isa biyan albashi ba – ALGON