Majalisar Gwamnonin Arewa Maso Gabas ta yi ta’aziyya ga Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi, kan rasuwar mahaifiyarsa, Maryam Namadi, da babban ɗansa, Abdulwahab Namadi. Wannan sanarwa ta fito daga bakin Shugaban Majalisar Gwamnonin Arewa Maso Gabas da Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum. Sanarwar ta fito ta bakin mai magana da yawun Zulum, Dauda Illiya, a […]