Gwamna Abba Kabir Yusuf ya bayyana gamsuwa da yadda wakilan jihar Kano suka gudanar karatu a musabakar alqur’ani mai girma ta kasa karo na 39 wadda take gudana yanzu haka a jihar Kebbi. Gwamnan ya bayyana hakan ne ta bakin mai bashi shawara na musamman kan harkar tsangaya Gwani Musa Falaki lokacin da yake ganawa […]
Gwamnan Kano ya nuna gamsuwa da kokatin wakilan Kano a Musabakar Alkur’ani