Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, ya ce gwamnatinsa za ta gudanar da bincike kan abin da ya janyo harin kuskure na jiragen saman sojin ƙasar wanda ya kashe farar-hula 10 tare da kashe dabbobi a ƙauyukan Gidan Bisa da Runtuwa da ke ƙaramar hukumar Silame. Wata sanarwa da Sakataren Watsa Labarai na jihar Sokoto, Abubakar […]

Gwamnatin Sokoto zata binciki harin da jirgin yaki ya kai wasu kauyuka