Wani sabon rahoto da asusun bayar da lamuni ta Duniya (IMF) ta fitar ya nuna Najeriya bata cikin ƙasashen Afrika da aka fi bi bashi a shekarar 2024. Rahoton ya nuna cewa a tsakanin watan Janairu zuwa Yuni na wannan shekarar, gwamnatin tarayya ta biya sama da Dala biliyan 2.24 na basussukan da ake bin […]

Najeriya ta fice daga cikin sunayen kasashe Afrika goma da akafi bin bashi – IMF