Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Sokoto ta umarci kowane mutum ko kungiya da ke shirin raban tallafi da su nemi izini daga rundunar kafin gudanarwa. Mai Magana da yawun rundunar, ASP Ahmed Rufai, ne ya bayyana wannan. Rufai ya ce rundunar ba za ta hana mutane taimakawa mabukata ba, amma umarnin yana nufin tabbatar da […]
‘Yan Sandan jihar Sokoto ta umarci masu raban tallafi da su nemi izini