Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya jajantawa gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, bisa rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi. Hajiya Maryam, wacce ta rasu a ranar Laraba, 25 Disamba, an binne ta tun da wuri bisa tsarin addinin Musulunci a garin Kafin Hausa, mahaifar gwamnan. A cikin wata sanarwa da mai ba shi shawara kan […]

Shugaba Tinubu ya mika ta’aziyya ga Gwamna Umar Namadi