Shugaban ƙasar Ghana, Nana Akufo-Addo, ya sanar da shirin soke buƙatar takardun biza ga dukkan ‘yan Afirka kafin ƙarshen shekarar 2024. Wannan mataki zai bai wa Ghana damar shiga tsarin zirga-zirgar bai ɗaya tsakanin ta da sauran ƙasashen Afirka. Wannan sanarwa na daga cikin manyan matakan da Shugaba Akufo-Addo zai ɗauka kafin mika mulki ga […]

Shugaban Ghana ya soke neman biza kafin shiga kasar