Rundunar hadin gwiwa ta Arewa Maso Yamma, wato Operation Fansan Yamma, ta musanta rahotannin da ke cewa ta kashe fararen hula a harin sama da ta kai a karamar hukumar Silame ta Jihar Sokoto. Rundunar ta bayyana cewa hare-haren sun yi sanadin mutuwar abokan huldar kungiyar ‘yan ta’adda ta Lakurawa kawai ba fararen hula ba. […]

Rundunar Soji sun musanta zargin kashe fararen hula a Sokoto