Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana alhinin sa bisa rasuwar mahaifiyar Gwamnan Jihar Jigawa, Umar Namadi Danmodi, Hajiya Maryam Namadi Umar, wadda ta rasu a safiyar Laraba, 25 ga Disamba, 2024, bayan gajeriyar jinya. A wata sanarwa da kakakin Gwamnan Kano, Sunusi Bature Dawakin Tofa, ya fitar, Gwamna Yusuf ya miƙa ta’aziyyarsa […]

Gwamna Yusuf yayi jimamin rasuwar mahaifiyar Namadi