Ministan Tsaro, Mohammed Badaru Abubakar, ya aika da ta’aziyyarsa ga Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar A. Namadi, bisa rasuwar mahaifiyarsa, Hajiya Maryam Namadi Umar, wadda ta rasu a ranar Laraba, 25 ga Disamba, 2024, bayan gajeruwar rashin lafiya. A cikin wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin watsa labarai, Hon. Mati Ali, ya fitar […]

Badaru ya mika ta’aziyyarsa ga Gwamnan Jihar Jigawa bisa rasuwar mahaifiyarsa