Shahararren mawakin Amurka, Wiz Khalifa, ya bayyana dalilin da ya sa yayi imanin cewa ya kamata masoya suyi soyayya na tsawon shekaru 10 kafin su yi aure. A cewarsa, wannan tsawon lokaci zai bawa masoyan damar sanin halayen juna sosai kafin su ɗauki matakin aure. A wata hira da aka yi da shi a shirin […]

Ya kamata masoya su yi soyayya tsawon shekaru 10 kafin aure – Wiz Khalifa